Tehran (IQNA) Shugaban majalisar koli ta siyasa a Yemen Muhammad Ali Alhuthi ya bayyana cewa, abin da al’ummar Yemen suke bukata shi ne dakatar da kisan kiyashin a kansu.
Lambar Labari: 3485706 Ranar Watsawa : 2021/03/02
Tehran (IQNA) Shugaban majalisar koli ta juyi a kasar Yemen Muhammad Ali Alhuthi ya bayyana cewa aikin majalisar dinkin duniya a Yemen shi ne shiga tsakani.
Lambar Labari: 3485226 Ranar Watsawa : 2020/09/28